“Ina son mahaifiyata”>>Amal Umar tare da mahaifiyarta
by hutudole
Jarumar fina-finan Hausa Amal Umar kenan tare da mahaifiyarta a wannan hoton, dazune Maryam Yahaya wadda dama kawayene ita da Amal din, itama ta nuna mahaifiyarta, Amal tace tana son mahaifiyartata.
Muna musu fatan Alheri.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: