Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba kenan a wadannan kayatattun hotunan nashi da ya haskaka wanda ya sakawa masoyanshi a shafinshi na sada zumunta.
Ya bayyana cewa, “Ina son More rayuwa”
A yaune da da yamma DJ Abba zai saki sabuwar wakarshi me sunan Soyayya Dadi.
Ya sake saka wani Hoton inda ya bayyana cewa lokaci ya kusa.