Tauraron fina-finan Hausa, Ibrahim Maishinku kenan tare da ‘ya’yanshi a wadannan hotunan, Maishinku ya bayyana cewa ina sonku ‘ya’yana, babu kuma wanda zai iya canja hakan, muna musu fatan Alheri da fatan Allah ya raya.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});