Tauraruwar fina-finan kudu, Juliana Olayode ta koka da cewa, tana ta son daina zina amma ta kasa.
Tace zina kamin aure na daga cikin matsalolin da take fama dasu wanda ta kasa magancewa.
Ta bayyana hakane a wani bidiyo da ta saki a shafinta na sada zumunta.
Tace kullun tana wa kanta Alkawarin dainawa amma abin ya faskara