fbpx
Sunday, June 26
Shadow

“Ina tabbatar maku cewa PDP tun karfe 12 dare zata lashe zabe saboda Atiku ba sa’an Tinubu a fagen siyasa”>>Dino Malaye

Tsohon sanatan Najeriya, Dino Malaye ya bayyana cewa Atiku Abubakar ba sa’an Tinubu bane a fagen siyasa domin Atiku ya fishi ta fannoni daban daban.

Dino Malaye ya bayyan hakan ne a gidan talabijin na Channels inda yace Tinubu kamar dan jinjiri yake a wurin Atiku ta fannin siyasa domin ya fishin mabiya sosai.

Kuma tun karfe 12 na dare PDP zata lashe zabe saboda Atiku yafi Tinubu ilimin siyasa, addini da kuma masoya bakidaya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa:Gwamnatin jihar Zamfara tace kowa ya kowa ya sayi bindiga ya rika kare kansa don ta gaji da matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published.