fbpx
Friday, February 26
Shadow

Ina taya Shugaba Buhari murna bisa tarihin da ya kafa na kara yawan talauci a Nageriya cikin shekaru 6

Tsohon Sanata mai wakiltar Kogi ta yamma, Dino Melaye ya bayyana cewa, yana taya Shugaba Buhari murna saboda karawa Nageriya yawan talauci a cikin shekaru 6 na mulkinsa.

Ya kara da cewa aikinka yana kyau Shugaba Buhari, mutane ku hanzarta sabunta rajistar zama mambobin jami’iyyar APC.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *