fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

“Ina tayaka murnar zagayowar ranar haihuwarka masoyina”>>Matar gwamnan jihar Kebbi, Dr. Hadiza S. Bagudu

Gwamnan jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu  na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Matar gwamnan, Dr. Zainab Shinkafi Bagudu ta taya mijin nata murna da salo irin na zamani inda ta kirashi da cewa” Ina tayaka murnar zagayowar ranar haihuwarka masoyina”.
Muna kara tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka, kuma Allah ya kara dankon soyayya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Sakataren Kuɗi Na Majalisar Agajin Kungiyar Izala Ta Kasa Ya Rasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *