fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Ina tsaka mai wuya duk sai dora min laifi ake ta ko ina>>Tinubu

Bola Ahmad Tinubu,  Tsohon gwamnan jihar Legas kuma jigo a jam’iyyar APC ya bayyana cewa bashi da hannu a harbe-harben da suka faru a Lekki Toll Gate dake jihar.

 

Ya bayyana hakane a wata sanarwa da ya fitar inda yace bashi da hannun jari a Lekki sannan kuma ba shine ya sa aka kai sojojin da suka yi harbe-harbe ba.

Tinubu yace shi ya shiga tsaka mai wuya akan lamarin rikicin inda wasu sun zargeshi da cewa shine ya dauki nauyin zanga-zangar SARS sannan daga baya kuma aka zargeshi da hannu a harbe-harben Lekki.

 

Yace tabbas yana da hannun jari a TheNation da kuma gidan talabijin na TVC kuma ya san cewa za’a kai musu hari amma saboda baya son zubar da jini shiyasa bai ce a kai jami’an tsaro wajan ba.

 

Tinubu ya bayyana cewa gwamnati ta kulle Lekki Toll Gate har aga abinda hali yayi sannan idan ma an bude a baiwa mutanen da aka tabbatar harbe-harben ya shafa kudin shigar wajan.

Karanta wannan  Inyamurai basu shirya shugabancin Najariya ba>>Inji Kwankwaso

 

“I propose to government that the tollgate be left closed for an indefinite period.

“If it is reopened, revenues should be donated to the confirmed victims of the Lekki attack as well as to other identifiable victims of police brutality in Lagos.

 

“Let government use the money to compensate and take care of those who have lost life or limb in the struggle for all citizens to go about the quiet, peaceful enjoyment of life without fear of undue harassment at this or that checkpoint.’’

 

“There is no rationale that can adequately explain why I would order soldiers to repel peaceful protesters from the tollgate, where I have no financial interest, yet, choose to do nothing to protect my investments in The Nation and TVC,” Tinubu said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.