fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Inda Rabbana: Daddy Hikima ya sake sabon kafce

Shahararren dan wasan kwaikwayo na masana’antar Kannywood, Abdullahi Adamu wanda akafi sani da Daddy Hikima ya bayyana sabon shafin shfinsa na Twitter.

Yarima Zango ne ya taya shi bayyana shafin nasa, inda yace an sace masa tsohon ne sai yasa ya bude sabo.

Daddy hikima yayi fina finai da dama amma babban fim din aka san shi shine A Duniya, wanda yake fadin kalmar Inda Rabbana a cikinsa.

Abdullahi ya kasance malamin asibiti watau Nurse amma ya zabi harkar fina finan Kannywood saboda shine burinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.