Friday, November 8
Shadow

INDA RANKA: Matar Aure ta ka$he mijinta a Yobe

Wata matar aure ‘yar shekara 22, Zainab Isa ta ka$he mijinta mai shekaru 25, Ibrahim Yahaya a wata rigima da suka yi a gidansu dake Unguwar Abbari da ke Damaturu a jihar Yobe.

A Yau ta rundunar ƴan sandan jihar Yobe ta cafke wacce ake zargin wadda yanzu haka ƴaƴansu Biyu, domin gudanar da binciken musabbabin faruwar lamarin

Karanta Wannan  Kalli Hoto: Wannan matar ta Kash-She mijinta bayan da suka yi damfarar Miliyan 250 amma yaki bata kasonta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *