fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un: Coronavirus/COVID-19 ta kashe sabbin mutane 11 a Najeriya

Mutane 11 ne suka riga mu gidan gaskiya sanadiyyar cutar Coronavirus/COVID-19 a awanni 24 da suka gabata.

 

Hukumar NCDC ta bayyana cewa sabbin mutane 806 ne suka kamu da wannan cuta a wancan tsakani inda Abuja da Legas ke kan gaba wajan yawan wanda suka kamu da cutar.

Jimullar wanda cutar ta kashe a Najeriya sune 1,212.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna: Kungiyar kiwon lafiya ta kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.