fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Innalillahi wa inna Ilaihi raji’un: Ji sabuwar hanyar da ‘yan Madigo ke amfani da ita suna yaudarar kananan ‘yan mata

Madigo wani abin bala’i ne dake faruwa na Jima’I ko ace iskanci tsakanin mace da mace.

 

Kuma akan samu irin hakan har a cikin al’ummar Hausawa na Arewacin Najeriya.

 

Yawanci akan samu manyan mata ne suke yaudarar kanana duk da yake cewa ana samun sa’annin mata suna yi tsakaninsu.

 

Saidai a yanzu wata sabuwar dabara ta bayyana ta yanda ‘yan madigon ke yaudarar musamman kananan ‘yan mata dake d

https://vm.tiktok.com/ZMLvhXcP9/

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Jami'an tsaro sama da 100 suna kallo aka kashe diyata amma basu yi komai ba>>Inji Baban Deborah da tawa Annabi Muhammad(SAW) batanci

Leave a Reply

Your email address will not be published.