Sojojin Najeriya sun gano wata maboyar ‘yan IPOB dake Orlu Jihar Imo inda suka ga kayan tsubbunsu da makamai.
Sojojin sun kashe ‘yan IPOB 20 kamar yanda Rahoton ya nunar kuma an gano wata rijiya da suke saka mutanen da suka kashe.
A cikin rijiyar an ga gawarwaki wanda sun kumbura wasu kuma sun fashe.

Dan kallon hotunan rijiyar da ‘yan IPOB din da aka kashe danna nan
UPDATE: More than 20 ESN members were killed in a separate clearance op which was conducted yesterday and Thursday in Orlu, Imo state by Nigerian Military. The remains of the two slain personnels were also recovered alongside other decayed remains, charms and weapons retrieved.