fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un: Mahaifin Ali Jita ya rasu

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un

A jiyane Allah yawa mahaifin shahararren mawaki Hausa, Ali Jita Rasuwa.

 

Kannywood exclusive to ruwaito cewa a yau da Misalin karfe 9 na safe za’a yi jana’izar sa a gidansa dake Shagari Quarters a Birnin Kano.

 

Muna fatan Allah ya jikansa.

https://www.instagram.com/p/CK8IzhtH_i_/?igshid=1jzdrofnwtw1e

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.