fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un:Hadarin Mota ya ci Rayuka 9 a Kano

Hukumar Kiyaye hadura ta tabbatar da mutuwar Mutane 9 a Kwanar Dumawa dake karamar hukumar Danbatta ta jihar Kano.

 

Kwamandan hukumar na yankin, Zubairu Mato ya tabbatar da haka a sanarwar da ya fitar, Jiya, Lahadi inda yace akwai mutane 41 da suka Jikkata.

 

Yace da misalin karfe 4:10 na yammacin Ranar Lahadinne aka kirasu kuma sun je sun tseratar da wanda suka jikkata. Yace matsalar Birki ce ta jawo hadarin.

 

Ya kara da cewa hadarin ya faru ne tsakanin motoci 3, Kanana 2 da babba 1.

Karanta wannan  Ai ka kashe kanka 'yan Arewa ba zasu zabe ka ba tunda kace kana da kamfanin giya>>Reno Omokri ya gayawa Peter Obi

 

“We received a call at about 4:10 p.m. on Sunday, so we quickly dispatched our personnel and vehicle to the scene for the rescue of victims at about 4:17 p.m. as well as clearing the obstructions,” Mato said.

 

He said the crash occurred as a result of a loss of control due to brake failure.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.