fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Innalillahi wa inna Ilaihi raji’un:Kalli Hotuna da Bidiyon uwa da ‘ya’yanta su 5 sanye da hijabi da akawa kisan wulakanci a jihar Anambra

‘Yan Bindiga da ake zargin IPOB ne sun kashe wata uwa da ‘ya’yanta su 5 a jihar Anambra.

 

An ga gawarwakin bayin Allahn a kwance kan kwalta cikin jini, jarudar Tribune ta ruwaito cewa, lamarin ya farune a Isulo, dake karamar hukumar Orumba North ta jihar.

 

Kalli hotunan da Bidiyon a kasa;

Kalli bidiyon a nan

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An kama 'yansandan boge 5 a jihar Nasarawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.