fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Insha Allahu mune zamu lashe me zuwa don naji kanshin nasara, cewar Tinubu

Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, dan takarar shugaban kasar Najeriya karkashin tutar APC, ya zabi Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa.

Ya bayyana hakan ne a yau ranar kahadi a ziyarar daya kaiwa shugaba Buhari a Daura tare da gwamnan jihar, watau Aminu Bello Masari.

Kuma bayan ya kammala tatgaunawa da Buhari ya bayyanawa manema labarai cewa sune zasu yi nasara da yaddar Allah don ya fara jiyo kanshin nasara.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC ta shigar da karan Tinubu a kotu cewa ta hana shi tsayawa takarar shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.