Gwamnan jihar Delta, Ofeanyi Okowa ya bayyana cewa tabbas watarn Inyamuri zai zama shugaban kasar Najeriya.
Okowa ya kasance abokin takarar Alhaji Abubakar Atiku, me neman kujerar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zabe mai zuwa na shekarar 2023.
Kuma yayi wannan jawabin nasa ne yayin daya ke ganawa da manema labarai na Channels a yau ranar alhamis, inda kuma yace masu baiga laifin tayar da hankalin da iyamurai sukayi ba da aka hanasu takarar shugaban kasa.