Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa, Inyamurai basu shirya shugabancin Najariya ba.
Kwankwaso yace mukamin kawai da Inyamurai zasu iya samu shine na mataimakin shugaban kasa.
Kwankwaso ya bayyana hakane yayin kaddamar da ofishin jam’iyyar NNPP a jihar Gombe.
Yace Inyamurai har yanzu basu waye ba wajan siyasa.