fbpx
Thursday, March 4
Shadow

IPOB ta bayyana cewa ta shirya yaki da sojojin Najeriya, Bayan shawagin da Jiragen Sojin suka yi a Sansanin jami’anta

Kungiyar tsageran IPOB dake son kafa kasar Biafra sun bayyana cewa, sun shirya yaki da sojojin Najeriya.

 

Hakan ya fito ne daga daya daga cikin shuwagabannin Kungiyar, Mazi Chika inda ya bayyana cewa Shawagin da sojoji suka yi a yankin da jami’an su suke da ya firgita jama’a, kuma alamace ta gayyatar Yaki.

 

Yace kuma a shirye suke da Karbar wannan Yakin.

 

Yacw ba zasu bari kasarsu wasu Fulani da ba ‘yan Najeriya ba su mamaye ta dan haka zasu fito su kare kasarsu, saboda yakin neman ‘yancine suke.

 

Ya nemi duk wani dan kungiyar IPOB ya shirya bin umarnin da shugabansu, Mazi Namdi Kanu zai bayar.

 

Hakan na zuwa ne bayan Abinda ya faru a Orlu inda Sojojin Najeriya suka yi shawagi da Jiragen yakinsu. Wasu rahotannin daga Vanguard sun bayyana cewa an yi Musayar wuta tsakanin IPOB din da sojojin Najeriya.

 

“The Nigerian government through its military has finally declared open confrontation with the Biafran people in their bid to harass, intimidate and cow us into submission to relinquish our ancestral lands to foreign Fulani terrorists.

“IPOB worldwide must gird their loins and be prepared for the long drawn out battle ahead.

“The leadership of the Indigenous people Of Biafra make bold to state unequivocally that there shall be no inch of Biåfran land (Biåfran territory) to be ceded to the Fulani Marauders from the Sahel.

“The Nigerian army has thrown the gauntlet and we the Indigenous People Of Biafra Shall accept their challenge because there will neither be retreat nor surrender on this our journey to liberty and freedom.

“Now that the Nigerian government has activated its final solution to the Biåfran question with Helicopter gunships in Orlu, they have crossed the line of no return and for us the Indigenous People of Biafra there is only one option that is open for us.

“We MUST defend every inch of our ancestral land and we MUST defend our inalienable right to live in the land of our ancestors as a free people to develop our CHUKWUOKIKEABIAMA given talents for the benefit and elevation of our people just like our ancestors did thousands of years before us.

“Every IPOB family member should be very conscious of the time we have entered and exhibit the highest level of discipline and be ready to follow every directive as will be issued by Onyendu Mazi Nnamdi Kanu.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *