fbpx
Saturday, October 1
Shadow

Irin Daurin dabbobi aka wa Sunday Igboho>>Lauyansa ya koka

Lauyan me ikirarin kafa kasar Oduduwa,  Sunday Igboho watau, Cheif Yomi Alliyu ya bayyana cewa, ana yiwa wanda yake karewa cin zarafi.

 

Yace an saka Sunday Igboho a cikin gidan yari sannan a cikin gidan yarin ma an saka masa sarna aka daure.

 

Yace irin daurin dabbobi ne akawa Sunday Igboho. Ya nanata cewa ba zasu bari a dawo dashi Najeriya ba dan sun san ba za’a masa Adalci ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Shugaban APC yace Tinubu bai nemi shawararsu ba wurin zabar membobin yakine nemam zabensa

Leave a Reply

Your email address will not be published.