fbpx
Saturday, May 21
Shadow

“irin kune ke jawowa ‘yan fim masu mutunci zagi”>>Kalli hoton Fadila Muhammad daya jawo mata Allah wadai

Wannan hoton jarumar fina-finan Hausa Fadila Muhammad ne data wallafa a dandalinta na sada zumunta da muhawara, wasu da suka yi sharhi akan wannan hoton sunyi Allah wadai dashi inda sukace irin sune ke jawowa ‘yan fim zagi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Iyayen DEBORA sun koka kan yadda ba wani babba a Nijeriya daya je masu jaje

Leave a Reply

Your email address will not be published.