Tauraron dan kwallon Najeriya me buga wa kungiyar Leicester dake kasar Ingila wasa,, Ahmad Musa kenan a wadannan hotunan nashi daya fito waje cikin dusar kankara babu kayan sanyi, yace “Irin na saba da sanyi dinnan”.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Muna mishi fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});