fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Irin su Ali Kwara basu da yawa a wannan Zamani, Ina fatan Allah ya saka masa da Aljannah>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aike da sakon ta’aziyya ga iyalai, Gwamnati da jama’ar jihar Bauchi kan rasuwar shahararren mafarauci da ya addabi barayi da ‘yan Fashi watau Ali Kwara.

 

Shugaban a sakon da ya fitar ta bakin kakakinsa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa a madadinsa da ‘yan Najeriya suna mika sakon ta’aziyyarsu.

 

Ya kuma bayyana Ali Kwara a matsain gwarzo wanda ya sadaukar da rayuwarsa wajan bautawa jama’a. Yace dalilin Ali kwara da dama daga cikin bata gari sun shiryu wasu kuma an musu hukunci. Shugaba Buhari yace irin su Ali Kwara basu da yawa a wannan zamani. Yayi fatan Allah ya sakashi a Aljannah.

 

Shugaban ya kuma bayar da jirgi aka kai gawar Ali Kwara Dutse dan kaita mahaifarsa, Azare jihar Bauchi a mai sutura, muna fatan Allah ya jikansa.

PRESIDENT BUHARI MOURNS ALI KWARA, SAYS HE HELPED TO FIGHT CRIME

President Muhammadu Buhari Friday expressed sorrow over the loss of the legendary hunter, vigilante leader and crime fighter, Ali Kwara.

The daredevil hunter whose movie-like exploits against bandits, armed robbers and terrorists are well documented in virtually all the 19 Northern states, died in Abuja where the government had brought him to take over his medical treatment.

Karanta wannan  Sanata Shehu Sani ya cewa gwamnonin da suka baiwa Buhari shawara ya sallami ma'aikatan da wuce shekara hamsi su fara kansu

Last night, the Presidency made available a plane to take the corpse to Dutse Airport for its planned burial in his home town, Azare in Bauchi State.

Reacting to the news of his demise, the President said: “On behalf of the government and the people of the entire country, I condole with the people of Bauchi State and their government following the sad exit of this extraordinary citizen who devoted his entire life to assisting law enforcement officials in their fight against criminals.”

According to him, “Ali Kwara will not be forgotten for roles he played in subduing hardened criminals and warlords in our forests. Thanks to his efforts, several of such criminals were lucky to be reformed while many more have been made to face justice. Few of such brave men are found in a generation. May Allah grant him Aljannah.”

Garba Shehu
Senior Special Assistant to the President
(Media & Publicity)
November 6, 2020

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.