Wannan hoton bidiyon wasu yarane, ‘yan kanana aka sasu suna sumbatar junansu Suna dariya, mutane da damadai sunyi Allah wadai da wannan abu, domin bata tarbiyyane a cikin kowace irin al’umma kuwa.