Irrfan Khan Kenan Jarumin Da Ya Musuluntar Da Mutane 1200 Daga Addinin Hindu Zuwa Musulunci.
Sanadiyyar hakan aka ɗaure shi har na tsawon shekaru huɗu a gidan yari kuma daga ƙarshe Allah yayi masa rasuwa a shekarar 2020.
Allah yajikansa da sauran Musulmi baki daya Ameen Ya Allah.
Daga Comr Haidar Hasheem Kano