Kungiyar ISIS ta bayyana cewa membobinta sun kaddamar da hare-hare 517 a kasashe daban-daban na Duniya daga 1 ga watan Janairu zuwa 17 ga watan Maris.
Kungiyar tace Najeriya ce ta 2 cikin wanda suka fi kaiwa hare-haren inda ak samu hare-hare 112.
Sauran kasashen da kungiyar ta kai hare-hare sun hada da Chadi, Somalia, Mali Tunisia, Nijar da Sauransu.
Kasar Amurka ta yi gargadin cewa ISI din na komawa kasashen Africa wanda hakan ke nuna cewa har yanzu ba’a kammala yaki da kungiyar ba.
Islamic State of Iraq and Syria (ISIS ) has claimed that its fighters carried out 517 attacks around the world between January 1 and March 17.
The grope ranked Nigeria second on the list with 112 attacks.
Other countries listed are Iraq,162; Syria,106; Egypt,30; Afghanistan,68; DRC,18; Niger, nine; Pakistan, seven; Tunisia, two; Chad, one; Mali, one and Somalia, one.