Thursday, September 17
Shadow

Iska mai ƙarfi tayi fata-fata da Allon sanarwar mai ɗauke da rubutun KATSINA BABU ƘORAFI

Iska mai ƙarfi tayi fata-fata da Allon sanarwar mai ɗauke da rubutun KATSINA BABU ƘORAFI.

Allon sanarwar da aka kafa yayin zuwan shugaba Tinubu jihar Katsina wanda ya janyo cece-kuce musamman a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Bayan da Portugal ta doke Croatia da ci 2-1 kalli Bidiyon dandazon mutanen da suka je Otal din Ronaldo tayashi murna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *