fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

ISWAP/Boko Haram na shirin sake daukar sabbin mayaka>>MNJTF

Rahotanni daga jihar Borno na cewa mayakan kungiyar ISWAP data balle daga Boko Haram na shirin fara daukar sabbain maayaka.

 

Labari ne aka samu na sirri daga majiya me kyau, kamar yanda tawagar gayammar kasashen yankin tafkin Chadi,MNJTF dsta hada kasashen Najeriya, Chadi, Nijar da Kamaru dake yai da ta’addanci ta bayyanar.

 

Me magana da yawun tawagar, Col. Timothy Antigha ya bayyana cewa, ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar a Maiduguri.

 

Yace ISWAP na kokarin ganin ta maye gurbin mayakanta data rasa ta hanyar satar matasa maza da kuma wa’azi na canja tunani akan Jahadi.

Karanta wannan  Nasan ku jajirtattu ne ku riga kora 'yan bindiga idan sun kawo maku farmaki, Gwamnan jihar Ondo ya fadaw 'yan jiharsa

 

Dan haka tawagar take kira ga matasa a yankin su lura sannan iyaye suma su lura da kuma shuwagabannin al’umma da saka ido akan ‘ya’yansu, kada a musu kwadaitarwar samun kudi da gaggawa ko wani abu na daban.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.