fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

ISWAP ta kash kwamandan Boko Haram a wani harin ramuwar Gayya

Kungiyar ISWAP ta kashe wani kwamandan kungiyar Boko Haram me suna Mohammed Reejal a wani harin ramuwar gayya.

 

An kasheshi ne a Tokombare dake dajin Sambisa.

 

Bayan shi, an kuma kashe wasu mayakan Boko Haram din.

 

A karshen watan Maris da ya gabata ne dai, kungiyar Boko Haram ta kaiwa ISWAP wani mummunan hari ta kashe mabiyanta.

 

Wannan harin ana ganin na ramuwar gayyane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Jamus na son a binciki China kan ɗaure Musulmin Uighur

Leave a Reply

Your email address will not be published.