fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Ita da JaririnTa sun Rasu wajan Haihuwa

Mahaifin wata mata daga jihar Zamfara yayi Alhinin rasuwarta. Ya shiga Shafinsa na Facebook inda ya bayyana cewa mako guda kenan da rasuwarta kuma yana fatan Allah ya mata Rahma.

 

Aminu Tsafe yayi fatan allah ya jikanta, Muna fatan Allah ya mata Rahma.

“God is great. Today is one week since my daughter Balkisu’s death after giving birth. Her and her son and all of them may God accept his thing. May God have mercy on them, may God accept her.” he wrote.

Leave a Reply

Your email address will not be published.