fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Iyalan mutanen da akayi garkuwa dasu a jirgin kasa sunyi kira ga gwamnatin tarayya ta ceto masu yan uwansu

Yan uwan mutanen da yan bindiga sukayi garkuwa dasu a jirgin kasan da suka bam sun koka kuma sunyi kira ga gwamnati cewa ta ceto masu yan uwansu.

Sun bayyana hakan ne a taron da suka gudanar ranar Alhamis kamar yadda Chennels TV suka bayyana. Wannan lamarin ya faru ne a rnar 28 ga watan maris.

Kuma kimanin mutane 362 ne a cikin jirgin da yan bindigar suka sawa bam yayin da mutane 186 suka tsira amma kuma mutun takwas suka mutu.

Amma har yanzu akwai sauran mutane 168 wanda ba’a san inda suke ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *