fbpx
Friday, July 1
Shadow

Iyayen DEBORA sun koka kan yadda ba wani babba a Nijeriya daya je masu jaje

Daga bakin masu ita👇🏽

“Abin ban mamaki, babu wani malamin addinin musulunci, dan-siyasa, ko mai shugabantar al’umma, daya zo mana jaje har gida kan kisan Yar mu da abokanan karatunta suka aikata a sokoto, don tayi batanci ga shugaban musulmin duniya.”

Ko me zaku ce ?

@Alfijir Hausa

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Takaitaccen Tarihin Masanin Tafsirin Kur’ani Sheik Dahiru Bauchi, Bayan Cikarsa Shekaru 95 Da Haihuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published.