fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Iyorchia Ayu ya zama sabon shugaban PDP

Tsohon kakakin majalisar dattijai daga jihar Benue, Sanaga Iyorchia Ayu ya zama sabon shugaban PDP bayan da wakilai suka zabeshi.

 

Manyan jam’iyyar da dama ne suka halarci wajan taron da aka gudanar da babban zaben  jam’iyyar a Abuja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sai mun tabbatar da cewa Atiku baiyi nasara a jiharsa ba, cewar shugabannin kananun hukomomin jihar Adamawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.