Ministocin shugaban kasa, Muhammadu Buhari 5 ne suka fito neman takarar shugaban kasa dan su gaji shugaban kasar wanda kuma me gidansu ne.
Ana ta dai fama dasu kan su ajiye mukamansu na ministan kamin tsayawa takarar amma sun kiya.
Shima dai shugaba Buharin ya bayyana cewa, ba zai takura musu su ajiye mukaman nasu ba saboda maganar takarar da suka fito.
Ya bayyana cewa, duk wanda ke son ajiye takararsa yana iya ajiyewa amma ba zai takurawa kowa ba.
Ministocin da suka fito takarar sune:
Rotimi Amaechi
Chris Ngige.
Godswill Akpabio;

Emeka Nwajuiba
Ogbonnaya Onu