Ranar sati 26 ga watan yuni
Wasan farko: Wales vs Denmark; za’a fara karfe 5 na yamma a Amsterdam
Wasa na biyu: Italy vs Austria; za’a fara karfe 8 na yamma a London
Ranar lahadi 27 ga watan yuni
Wasa na uku : Netherlands vs Czech Republic; za’a fara karfe 5 na yamma a Budapest
Wasa na hudu: Belgium vs Portugal; za’a fara karfe 8 na yamma a Seville
Litinin 28 ga watan yuni
Wasa na biyar : Croatia vs Spain; za’a fara karfe 5 na yamma a Copenhagen
Wasa na shida : France vs Switzerland; za’a fara karfe 8 na yamma a Bucharest
Talata 29 ga watan yuni
Wasa na bakwai: England vs Germany; za’a fara 5 na yamma a London
Wasa na takwas : Sweden vs Ukraine; za’a fara kafe 8 na yamma a Glasgow
Euro 2020: last 16 fixtures
Saturday June 26
Game 1: Wales vs Denmark; Kick-off 5pm (Amsterdam)
Game 2: Italy vs Austria; Kick-off 8pm (London)
Sunday June 27
Game 3: Netherlands vs Czech Republic; Kick-off 5pm (Budapest)
Game 4: Belgium vs Portugal; Kick-off 8pm (Seville)
Monday June 28
Game 5: Croatia vs Spain; Kick-off 5pm (Copenhagen)
Game 6: France vs Switzerland; Kick-off 8pm (Bucharest)
Tuesday June 29
Game 7: England vs Germany; Kick-off 5pm (London)
Game 8: Sweden vs Ukraine; Kick-off 8pm (Glasgow)