fbpx
Friday, June 9
Shadow

Jadawalin ‘yan takarar shugaban kasa na APC da aka tantance

Jam’iyyar APC ta tantance ‘yan takararta da zasu yi takarar neman tikitin mukamin shugaban kasa;

 

Wadannan jadawalin sunayen ne;

Abubakar, Badaru

Akpabio, Godswill Obot

Amaechi, Chibuike Rotimi

Amosun, Ibikunle

Bello, Yahaya

Fayemi, John Kayode

Jack -Rich, Tein

Lawan, Ahmed

Nwajiuba, Chukwuemeka Uwaezuoke

Onu, Christopher

Osinbajo, Yemi

Tinubu, Asiwaju Ahmed Bola

Umahi, Nweze David.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Bidiyo: 'Yan Achaba a kasar Kamaru na zanga-zangar vire tallafin man fetur a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *