fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Jahar Bauchi takara samun mutuwar mutum 1 mai cutar coronavirus/covid-19

Jihar bauch ta sake bada rahoton mtuwar wani mai dauke da cutar coronavirus a jahar.

Mara lafiyan ya mutu yayin da yake karbar magani a cibiyar keɓewar jihar.

A kalla an samu rahoton mutuwar mutum 8 wanda suka mutu a sakamakon cutar.

A bayanan da Ma’aikatar lafiyar jahar  ta bayar kwanan-nan ta bayyana cewa an samu karin mutum 2 masu dauke da cutar coronavirus, haka zalika an yi nasarar sallamar mutum 6 wanda suka warke daga cutar a jihar Bauchi.

 

Ya zuwa yanzu jahar tai nasarar sallamar adadin mutum 220 jimulla.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.