fbpx
Thursday, July 2
Shadow

Jahar Kaduna ta sallami karin mutum 10 wadanda suka warke daga cutar coronavirus/covid-19

Sanarwar sallamar ya fito ne ta cikin sanarwar da Gwmanan jihar Malam Nasiru El Rufai ya wallafa ta cikin shafinsa dake kafar sada zumunci.

 

A cewar sa Jihar tai nasarar sallamar Karin mutum 10 wadanda suka warke garau daga cutar, haka zalika an samu kuma rahoton samun karin mutum 2 a yankin kaduna ta kudu.

@elrufai

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *