fbpx
Monday, August 15
Shadow

Jajirtattun ‘yan sanda a jijar Anambra sun kashe ‘yan bindiga su kwato motoci da makamai a hannayensu

Jajirtattun ‘yan sandan jihar Anambra sunyi nasarar kashe ‘yan bindiga guda biyu a wurare daban daban a fadin jihar ranar asabar.

Inda kuma suka kwato motocu hudu da babura hudu da miyagun makama a hannayensu.

Hukumar ‘yan sandan ce ta bayyanawa manema labarai wannan labarin a ranar lahadi a babban birnin jihar wato Awka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Matsalar tsaro ta kare a Edo, domin gwamnati ta saka kyamarori a fadin jihar-kwamishinan 'yan sanda

Leave a Reply

Your email address will not be published.