fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Jama’ar gari sun kone dan fashi kurmus a Adamawa

Wani da ake zargin cewa dan kingiyar Shila ne a jihar Adamawa an kamashi sannan kuma matasa suka banka masa wuta ya kone kurmus.

 

Lamarin ya farune a Jimeta, Yola North kamar yanda kakakin ‘yansandan jihar,  Sulaan Nguroje ya tabbatarwa da kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN.

 

Hutudole.com ya fahimci cewa an kama dan fashinne bayan da ya kwacewa wata mata kayanta sannan kuma ya caka mata wuka.

 

‘Yansandan sun ce su 3 ne suka je satar a cikin Adaidaita sahu inda aka yi nasarar kamashi. Yacs an dauke gawarsa zuwa Asibiti.

 

“The lady (name withheld) shouted for help and immediately, an angry mob chased the suspects, caught one of them and set fire on him.

“The other two gang members, however, escaped,’’ Nguroje told NAN.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *