Jami’an tsaron sun hada da Sojojin, Yan Sandan, Jami’an yan sanda na farin kaya, Hukumar Shige da Fice ta Kasa da kuma Hukumar Kwastam ta Najeriya.
Jami’an sun bayyana cewa dimbin basussuka sun masu yawa saboda rashin biyansu alawus na tsawon watanni 8.
Jami’an sun bukaci gwamnatin Najeriya da ta biya su, sannan ta dakarta da su daga wannan aikin domin su koma su ga danginsu.