fbpx
Tuesday, January 19
Shadow

Jami’an tsaro Dubu 10 za’a kai su kula da zaben kananan hukumomi a Kano

Jami’an tsaro Dubu 10 ne za’a kai su kula da zaben kananan Hukumomi da za’a yi ranar Asabar, 16 ga watan Janairu.

 

Kakakin ‘Yansandan jihar, ASP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya tabbatar da hakan inda yace jami’an tsarin zasu hada dana ‘yansanda da Ma’aikatan kula da gidajen Canja Hali da Immigration, NSCDC, da Nigeria Customs.

 

Yace za’a kai jami’an Tsaron runfunan zabe 484 dake fadin kananan hukumomi 44 dake jihar. Yace akwai dokar hana zirga-zirga da zata yi aiki daga karfe 6 na safe zuwa 6 na yamma inda yace mutane kada su karya dokar dan duk wanda aka kama zata yi aiki a kansa.

 

“The command is ready to ensure peaceful conduct of the election and will not condone any attempt to breach peace and stability by groups or individuals.

 

“Anybody found or caught in the act would be dealt with, in accordance, with the provisions of the law,’’ he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *