Jami’an tsaro sun yi wa wani gida kawanya a unguwar Dougrei da ke cikin birnin Yolan Jihar Adamawa, bisa zargin dangwala kuri’a da kuma kirkirar sakamakon zabe na bogi.
Jam’iyyar APC ce dai ta yi korafi a kan gidan, inda ta zargi ’yan PDP da kokarin tafka magudi a ciki.
#zabengwamnoni #Zaben2023 #barcelona #madrid