fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Jami’ar Bayero dake Kano ta soke shekarar karatu ta 2019-2020

Jami’ar Bayero dake Kano ta sanar da soke Shekarar Karatu ta 2019-2020. Masu gudanarwa na jami’ar ne suka bayyana haka.

 

Sanarwar ta fito a yau daga registerar Makarantar, Fatima Bintu Muhammad inda hakan ke zuwa makwanni kadan bayan janye yajin aikin ASUU.

 

Jami’ar ta sanar da soke cewa sabuwar shekarar karatunta zata fara daga 18 ga watan Janairu na shekarar 2021, kamar yanda Dailytrust ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shin wai da gaske Sanatocin da gwamnatin tarayya ta tura kasar Ingila su Taimakawa Ike Ekweremadu an kamasu?

Leave a Reply

Your email address will not be published.