fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Jami’ar Bayero ta sake yin rashin wani farfesa

Jami’ar Bayero dake Kano (BUK) ta sake rasa wani Farfesa wanda ya rasu a ranar Laraba.

Farfesa Monsuru Lasun Emiola ya mutu a ranar Laraba a asibitin jami’ar bayan gajeriyar rashin lafiya.

 

Farfesa monsuru malami ne a fanni physics da kuma ilimin koyar da hakar lafiya, wanda ya kasance dan asalin jihar Oyo ne.

 

Ya mutu ya bar yara da mata.

 

Idan zaku iya tunawa a makon baya ma an rawaito mutuwar wani shehun malami a Jami’ar mai suna Balarabe mai kaba wanda malamine a fanni aikin jarida dake Jami’ar Bayero ya rasu ne bayan ‘yar gajeriyar rashin lafiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.