fbpx
Monday, December 5
Shadow

Jami’ar Uyo ta karrama Muhammad Indimi da digirin girmamawa na kasuwanci:’ya’yanshi sunyi anko dan murna

‘Ya yan hamshakin attajirin dan kasuwa kuma sirikin shugaban kasa Muhammad Indimi a jihar Akwa-Ibom inda aka karrama baban nasu da digirin girmamawa na dakta a harkar kasuwanci da jami’ar Uyo ta bashi, wannan itace digirin girmamawa ta hudu kenan da Muhammad Indimin ya samu. Idan ka duba hoton da kyau zakaga diyar shugaban kasa Zahara Buhari ta hannun hagu wadda take aure Ahmad Indimi.

Yadai gayawa Premiumtimes cewa bai taba yin karatun Boko ba amma masu digiri da digirgir na aiki a karkashinshi a wata hira da sukayi dashi, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *