fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Jam’iyyar APC ta jinjinawa shugabanta na Jihar Edo daya tsere a hannun ‘yan bindiga

Shugaban jam’iyyar APC da akayi garkuwa dashi a jihar Edo yayi nasarar tserewa daga sansanin masu garkuwa da mutanen.

Godwin Aigbogun ya tsere ne a jiya ranar talata kuma bayan ‘yan bindigar sum bukaci a biya naira miliyan biyar kadin su sako shi.

Amma yanzu ko sisi basu biua ba kuma yayi nasarar tserewa, wanda hakan yasa sakateren APC na jihar Uwadia ya jinjina masa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamna Wike yace bai shigar da kara kotu ba akan hana Atiku tsayawa takarar shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.