fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Jam’iyyar mulki ta APC da PDP sunyi cibis yayin da suke yakin neman zabe a jihar Osun

Jam’iyyar APC da PDP sunyi cibis yayin da suke yakin neman zabe a jihar Osun ranar laraba.

Inda hadimin dan takarar gwamnan PDP, Rasheed ya bayyana cewa gwamnan jihar ya hana su yin amfani da filin kwallo da kuma sauran wuraren da suke son yin taro.

Amma Amma sai dai Sanata Bashiru wanda ya kasance shugaban kungiyar dake yiwa dan takarar gwamnan APC, Oyetola yakin neman zabe ya karta PDP.

Inda yace su basu hana kowa gudanar da yakin neman zabe a jihar kamar yadda tawagar dan takarar PDP, Adeleke ta bayyana.

Leave a Reply

Your email address will not be published.