fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Jam’iyyar NNPP ta yiwa mutane sama da miliyan biyu rigista a jihar Borno, cewar shugabanta na jihar

Shugaban jam’iyya mai kayan marmari ta NNPP na jihar Borno, Muhammad Mustapha ya bayyana cewa sun yiwa mutane sama d miliyan biyi rigista a jihar.

Inda yace jam’iyyar tasu ta NNPP ta samu karbuwa sosai a jihar kuma zata bada mamaki sosai a zaben shekarar 2023.

Domin yace babu wata kujerar da basu da dan takararta a jihar kuma yana sa ran zasuyi nasara domin yanzu sunada masoya sosai a fadin jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Masu zolayar Tinubu kan shekarunsa ba lalle ku kai lokacin da zaku ga tsufar ku ba, cewar jarumin Nollywood

Leave a Reply

Your email address will not be published.